Downloads

A danna likau (link) din da ke kasa domin sauke littafin da ake bukatar karantawa a salula ko a kwamfuta. A ci gaba da ziyartar wannan shafi a kowane lokaci, domin samun sababbin littattafan da za mu ci gaba da dorawa kyauta.

13 comments:

  1. Assalamu alaikum, ina matukar yabamaka akan wannan kokari naka,Allah yakara sani. Shin ko zamu samu Littafin yawon duniyar Haji Baba. Nagode.

    ReplyDelete
  2. Gaskiya muna yaba maka bisa Wannan gudunmawa da kake yi wa harshen Hausa. Muna godiya, Allah ya karo ilmi. Bukarmada, in an samu dama a shiga fannin wasannin kwaikwayo da kuma wakoki.

    ReplyDelete
  3. ALLAH ta'ala Shi saka maka da alkhairi

    ReplyDelete
  4. Allah ya Kara sani da daukaka Amin. Gaskiya na ji dadin ganin wannan kabakin arzikin

    ReplyDelete
  5. Thank you so much malam Bukar Mada

    ReplyDelete
  6. A ina zan samu jiki magayi PDF copy pls

    ReplyDelete
  7. Assalamu Alaikum dafatan kana lafiya? Don Allah inason inyi download littafin idon matambayi amma yakiyi kamar sai da permission dinka don Allah a taimaka min Nagode.

    ReplyDelete
  8. Dan Allah yaya za ayi na samu littafan gasa na farko in yi downloading in karanta a waya... Na yi nayi ban gane ba?

    ReplyDelete